Kaohsiung
Birni na uku mafi girma a cikin taiwan
Kaohsiung birni ne, da ke a Kudu maso Yamman ƙasar Taiwan. Kaohsiung yana da yawan jama'a 2,773,127 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Kaohsiung kafin karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birnin Kaohsiung Han Kuo-yu ne.
Kaohsiung | |||||
---|---|---|---|---|---|
高雄市 (zh-tw) Ko-hiông-chhī (nan) 高雄市 (nan-hani) Ko-hiông-tshī (nan) | |||||
| |||||
| |||||
Official symbol (en) | Ceiba speciosa (en) , Ceiba speciosa (en) da Warbling white-eye (en) | ||||
Suna saboda | Q96175961 | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Island country (en) | Taiwan | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,733,964 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 926.19 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 1,157,284 (2024) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Southern Taiwan (en) | ||||
Yawan fili | 2,951.8524 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Gaoping River (en) , Zhuokou River (en) , Laonong River (en) da South China Sea (en) | ||||
Altitude (en) | 9 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | 高雄市 (mul) da 高雄縣 (mul) | ||||
Ƙirƙira | 25 Disamba 2010 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Kaohsiung City Government (en) | ||||
Gangar majalisa | Kaohsiung City Council (en) | ||||
• Mayor of Kaohsiung (en) | Han Kuo-yu (en) (25 Disamba 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 7 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | TW-KHH | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kcg.gov.tw | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Far Eastern SOGO Department Store Kaoshiung Store
-
KMRT central park station
-
Kogin Love
-
Wani titin birnin
-
Singuang Riverside Park
-
Kauyen Sing, Kaohsiung
-
Qijin, Kaohsiung, 2004
-
Eastern SOGO department Store, Kaoshiung
-
Carrefour Hyper Markets, Kaoshiung
-
Kaohsiung, night cityscape
-
Tashar jirgin ruwa ta Kaohsiung
-
Babban tsarin kasuwancin Chaina Steel Corporation, Kaohsiung
Manazarta
gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.