Tagdal (Suna da Abzinanci: Tagdalt)[2] Harshe ne mai hadin hadaka da harsunan arewacin Songhay na tsakiyar Jamhuriyar Nijar. Wasu masanan harsuna na kallon harshen a matsayin hade-haden harshen Abzinanci,[3][4] yayin da wasu masanan ke kallon harshen a matsayin harshen arewacin Songhay.[5] Rabin kalmomin sa aro ne daga harahen Abzinanci. Akwai kuma rabuwar furuci biyu daga harshen na Tagdal, Akwai wanda mutanen "Igdalawa" ke yinsa, da kuma makiyaya mazauna a gabashi bakin iyakar Nijar ta yankin Tahoua, [4] da mum Tabarog, wanda mutanen Iberogan mazauna tsaunukan Azawagh iyaka da kasar Mali ke yinsa.Tabarog.

Tagdal
'Yan asalin magana
26,900 (2000)
Tifinagh (en) Fassara, Arabic script (en) Fassara, Latin alphabet (en) Fassara da Baƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 tda
Glottolog tagd1238[1]

Nicolaï (1981) yayi amfani da kalmar Tihishit a matsayin bangon bayan littafin sa maisuna Rueck & Christiansen[6] yace

...mutanen Igdalen da na Iberogan suna da kamaceceniya da juna, kuma yanayin furucin su yayi matukar kama. Nicolaï na furka "tihishit" wadda itace ta kurkusa da misalan furucin... duk da haka wannan kalmar tayi harshen damo. "Tihishit" bangare ne mai asali da Tamajaq ma'ana "harshen bakake". Mutanen Igdalen da Iberogan na amfani da wannan domin danganta ta ga dukkan harsunan arewacin Songhay.[5]

Ma'ana dai, sautari ana danganta Iberon da harahen Tagdal.

Nahawu gyara sashe

Furuci gyara sashe

Tagdal ya dauko yanayin furucinsa daga harsunan arewacin Songhay.

daya fiye da daya
Farko ɣɑy iri
Na biyu nin ɑnji
Na uku ɑnga ingi

Darasi:

daya fiye da daya
Farko ɣɑ- iri-
Na biyu ɘn/ni- ɑnji-
Na uku ɑ- i-

Manazarta gyara sashe

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Tagdal". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Ritter, Georg (2009). Wörterbuch zur Sprache und Kultur der Twareg II Deutsch-Twareg. Wiesbaden: Harrassowitz. p. 735.
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named e18
  4. 4.0 4.1 Benítez-Torres, Carlos M. (2009). "Inflectional vs. Derivational Morphology in Tagdal: A Mixed Language" (PDF). In Masangu Matondo, Fiona Mc Laughlin, and Eric Potsdam (eds.). In Selected Proceedings of the 38th Annual Conference on African Linguistics. Somerville: Cascadilla Proceedings Project. pp. 69–83. Cite uses deprecated parameter |editors= (help)
  5. 5.0 5.1 Michael J Rueck; Niels Christiansen. Northern Songhay languages in Mali and Niger, a sociolinguistic survey. Summer Institute of Linguistics (1999).
  6. Catherine Taine-Cheikh. Les langues parlées au sud Sahara et au nord Sahel. De l'Atlantique à l'Ennedi (Catalogue de l'exposition « Sahara-Sahel »), Centre Culturel Français d'Abidjan (Ed.) (1989) 155-173