Tafkin Xau wani tafki ne wanda wani lokacin busasshen tabki ne a cikin Botswana.[1][2] Ana ciyar da ita ta Kogin Boteti da Delta Okavango.[3] An bayyana tabkin a matsayin "lokacin da yake rike ruwa, daya daga cikin muhimman wurare masu dausayi ga tsuntsayen ruwa a Kudancin Afirka".[4]

Tafkin Xau
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 908 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 21°18′14″S 24°45′51″E / 21.30387°S 24.76423°E / -21.30387; 24.76423
Kasa Botswana
Territory Central District (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. Parry, David (1987). "Wildebeest (Connchaetes taurinus) Mortalities at Lake Xau, Botswana". Botswana Notes and Records. 19: 95–101. JSTOR 40979793.
  2. Okavango Research Institute (ORI) Library (2012-03-19). "Flow : Information for Okavango Delta Planning: Lake Xau reviewed by Professor Cornelis Vanderpost". Flow. Retrieved 2019-10-30.
  3. "Will Lake Xau fill?". BirdLife Botswana. 22 October 2009.
  4. "Lake Xau: conservation to enhance livelihoods". The GEF Small Grants Programme. Archived from the original on 2021-07-09. Retrieved 2021-07-01.