TV Globo
TV Globo tashar talabijin ce ta kasar Brazil. An kafa shi a cikin 1965 ta wanda ya kafa Roberto Marinho.
TV Globo | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | television network (en) |
Ƙasa | Brazil |
Mulki | |
Hedkwata | Rio de Janeiro |
Mamallaki | Globo (en) |
Mamallaki na |
Estúdios Globo (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 26 ga Afirilu, 1965 |
Wanda ya samar |
Roberto Marinho (en) |
|
TV Globo ita ce tashar talabijin ta biyu mafi girma a Latin Amurka. Har ila yau, ita ce tashar talabijin mafi girma ta biyu a duniya bayan Amurka ABC[1] kuma mafi yawan masu samar da wasan kwaikwayo na sabulu.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Rede Globo se torna a 2ª maior emissora do mundo" (in Harshen Potugis). O Fuxico. 11 May 2012. Archived from the original on 10 November 2020. Retrieved 22 May 2012.
- ↑ "BRAZIL - The Museum of Broadcast Corporations". Archived from the original on 24 February 2017. Retrieved 28 November 2017.