Sylvie Florence Mballa Éloundou an haife ta ranar 21 ga watan Afrilu a shikara ta1977.'yar wasan tseren Faransa ce 'yar ƙasar Kamaru wanda ya kware a tseren mita 100.[1]

Sylvie Mballa Éloundou
Rayuwa
Haihuwa Yaounde, 21 ga Afirilu, 1977 (47 shekaru)
ƙasa Faransa
Kameru
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Sylvie Mballa - Gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na mata na mita 100 na Faransa a 2013

'Yar asalin Yaoundé, babban birnin Kamaru, Sylvie Mballa Éloundou ta kasance asalin ƙasar haihuwarta, amma ta canza ƙasar a ranar 10 ga watan Oktoba 2002 don yin takara a matsayin memba na ƙungiyar Faransa.[2] Bayan wani sauyi, a ranar 1 ga watan Afrilu, 2005, ta sake shiga gasar a karkashin tutar Kamaru.

Mafi kyawun lokacinta na mita 100 shine daƙiƙa 11.13, wanda aka samu a watan Yuli 2005 a Angers, duk da haka, a gasar cikin gida ta IAAF ta shekarar 2006 a Moscow, ta kammala tseren mita 60 a matsayi na takwas.

Manazarta

gyara sashe
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Sylvie Mballa Éloundou Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Sylvie Mballa Éloundou at World Athletics