Sylvain Wiltord (an haife shi a shekara ta 1974 a garin Neuilly-sur-Marne, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Faransa. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Faransa daga shekara ta 1999 zuwa shekara ta 2006.

Simpleicons Interface user-outline.svg Sylvain Wiltord
Sylvain Wiltord Rennes 081229.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Sylvain Claude Wiltord
Haihuwa Neuilly-sur-Marne (en) Fassara, 10 Mayu 1974 (46 shekaru)
ƙasa Faransa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary (en) Fassara
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Q3416271 Fassara-
Stade Rennais F.C. (en) Fassara1993-199711531
Flag of France.svg  France national under-21 football team (en) Fassara1995-1996
France Olympic football team (en) Fassara1996-1996
Banderín Deportivo da Coruña vectorial.svg  Deportivo de La Coruña (en) Fassara1996-199700
FC Girondins de Bordeaux (en) Fassara1997-20009946
Flag of France.svg  France national association football team (en) Fassara1999-20069226
Arsenal FC24 ga Augusta, 2000-200417549
Lyon.svg.png  Olympique Lyonnais (en) Fassara2004-20078220
Stade Rennais F.C. (en) Fassara2007-2009316
Olympique de Marseille (en) Fassara2009-2009131
FC Metz (en) Fassara2010-2010153
FC Nantes 2019 logo.svg  F.C. Nantes (en) Fassara2011-2012288
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 72 kg
Tsayi 173 cm