Susovan Sonu Roy wanda aka haife shi sha tara (19 ga watan Yuli, shekarar alif dubu daya da dari tara da casa’in da hudu 1994) a birnin Howrah, yammacin Bengal, a kasar Indiya yayi samartaka shi a Guwahati da Calcutta.[1][2]

Susovan Sonu Roy
Ɗan Fim da Rawa Ɗan Kasar Indiya
Rayuwa
Haihuwa Howrah (en) Fassara, 19 ga Yuli, 1994 (29 shekaru)
ƙasa Indiya
Harshen uwa Bangla (en) Fassara
Karatu
Makaranta Dum Dum Motijheel Rabindra Mahavidyalaya (en) Fassara
Harsuna Bangla (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Jarumi, mai rawa da ɗan wasan kwaikwayo
Tsayi 1.75 m
IMDb nm12610299

Yayi karatu a jami'ar Dum Dum Motijheel Rabindra Mahavidyalaya, wanda take da alaƙa da West Bengal State University a Calcutta.[1][3][4]

Bayan gama karatun sa, sai ya ɗauki ra'ayin koyan rawa, daga baya ya fara aikin fim.[1][5]

Manazarta

gyara sashe