Suniel Shetty
Ā Suniel Shetty an haife shi a ranar 11 ga watan agustan shekara 1961. shi dan wasan kwaikwayo ne na kasar India kuma mai shirya film a finafinan Hind, telegu da ingilishi yayi finafinai a kalla dari a cikin shekara talatin. [1]
Suniel Shetty | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mangaluru (en) , 11 ga Augusta, 1961 (63 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Mazauni | Mumbai |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Mana Shetty (en) (1991 - |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Harshen Hindu |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsara fim, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Hinduism (en) |
IMDb | nm0792911 |
Farkon rayuwa
gyara sasheSuniel Shetty an haife shi a tulu, ranar 11 ga watan Augusta "Mangalore: A tete-a-tete with Suniel Shetty".
Aure
gyara sasheSuniel sheetty yanada matar aure Mai suna, Mana sheetty suna da Yara guda biyu namiji daya mace daya Ahan sheetty yaron sa Shima jarumi ne SE macen Athiya sheetty itama jaruma ce.
Ayyuka[2]
gyara sasheYa fara yin hindi films a shekarar 1992 yana dan shekara 31 da film maisuna BALWAN [3] wanda ya kara fiddo shi har yayi suna sosai
A cikin shekarar 2019 ya zuba jari sosai a wani yanar wani kamfani na kiwon lafiya a gizozo ya fito a gidan talabijin yana nuna motsa jiki [4] yana da gidan cin abinci, rawa da wurin shakatawa [5]
Karatu
gyara sasheSuniel Shetty yayi karatun firamare da sakandiri daga Nan ya shiga kwalejin Mumbai inda ya karanci ekonomiks da kwamas matakin karatu Suniel Shetty yanada matakin digiri a fannin hotel management kula da tsarin otal.
Gwarzo
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/The_Hindu
- ↑ https://in.bookmyshow.com/person/suniel-shetty/2291
- ↑ "Birthday Special: Best Suniel Shetty Movies".
- ↑ https://web.archive.org/web/20081026094244/http://www.telegraphindia.com/1081024/jsp/entertainment/story_10011048.jsp
- ↑ https://www.mid-day.com/articles/in-place-of-sunils-mischief-dining-bar-there-is-now-little-italy/73290
- ↑ https://www.bollywoodbiography.in/suniel-shetty-biography.html/amp
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-07-14. Retrieved 2023-05-27.