Sulliman Johan Mazadou (an haife shi 11 ga Afrilu 1985 a Marignane, Faransa ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ke taka leda a kulob din US Marignane na Faransa a Championnat de France amateur. Shi memba ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijar da ya buga gasar cin kofin nahiyar Afirka a 2012 da ƙungiyar Gabon ta gida [1] kuma ɗaya daga cikin ƴan wasan ajiye na Nijar a karawar da suka yi da Tunisia. [2]

Sulliman Mazadou
Rayuwa
Haihuwa Niamey, 11 ga Afirilu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Athlético Marseille (en) Fassara2003-2005
AS Aix-en-Provence (en) Fassara2005-2007
  Niger men's national football team (en) Fassara2011-201240
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta

gyara sashe