Suleman Musa (an haifeshi ranar 15 ga watan Yuli, shekara ta alif dari tara da saba'in da uku 1973). Dan wasan judoka ne na Najeriya. Ya yi gasa a wasannin bazara na shekara ta 1992 da kuma wasannin Olympics na bazara na shekarar 1996. [1]

Suleman Musa
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Yuni, 1973 (50 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Farkon rayuwa da karatu gyara sashe

Aikin club gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Suleman Musa Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 28 May 2018.