Sulaiman Aliyu Romo ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Kano, Najeriya. Ya wakilci mazaɓar tarayya ta Bagwai/Shanono a majalisar wakilai. An zaɓe shi a matsayin ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma ya yi aiki daga shekarun 2015 zuwa 2019. [1] [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Hon. Sulaiman Romo biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2025-01-05.
  2. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.