Sufurin Jirgin kasa a Lesotho
Kasar Lesotho tana da tashar jirgin kasa guda daya, dake Maseru babban birnin kasar. Ita ce ƙarshen layin reshen Maseru, wanda ke haɗuwa da layin dogo na Afirka ta Kudu.
Sufurin Jirgin kasa a Lesotho | |
---|---|
rail transport by country or region (en) | |
Bayanai | |
Facet of (en) | rail transport (en) |
Ƙasa | Lesotho |
Dubawa
gyara sasheTsawon layin da ke cikin Lesotho, daga gadar kan iyaka akan kogin Mohokare zuwa tashar, 1.6 kilometres (1.0 mi) . An buɗe a ranar 18 ga watan Disamba, 1905.[1] Nisan layin dogo daga Maseru zuwa babban layin da ke Bloemfontein shine 137 kilometres (85 mi)
Tun daga shekara ta 2008, an yi ta tattaunawa kan gina sabbin hanyoyin jirgin ƙasa don haɗa Lesotho zuwa Durban da Port Elizabeth.[2]
Duba kuma
gyara sashe- Tarihin safarar dogo a Lesotho
- Sufuri a Lesotho
- Jirgin kasa a Afirka ta Kudu
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sasheMedia related to Rail transport in Lesotho at Wikimedia Commons