Struggle on the Nile
Gwagwarmaya akan kogin Nilu ( Larabci: صراع في النيل; French: Tempête sur le Nil ) wani fim ne da aka shirya shi a shekarar 1959 na Masar fim ne na wasan kwaikwayo wanda Atef Salem ya ba da umarni kuma Ali El Zorkani ya rubuta. Taurarin fim ɗin su uku ne daga cikin shahararrun masu fasaha na Masar, Omar Sharif, Hend Rostom, da Rushdy Abaza.[1]
Struggle on the Nile | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1959 |
Asalin suna | صراع فى النيل |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Misra |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 120 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Atef Salem |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Gamal El-Laithy (en) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Fouad El-Zahry (en) |
External links | |
An zaɓi wannan fim ɗin a matsayin ɗaya daga cikin Fina-finai 100 na Top 100 na karni na cinema na Masar.
Labarin fim
gyara sasheOmar Sharif ya taka rawar a matsayin Muhassab, ɗan shugaban Gad wanda ya tafi tare da Mayor Migahed (Rushdy Abaza) don sayen kaya mai tsada a Luxor, amma ɓarayi sun san wannan da wannan ciniki na sayan kayan kuma sun yanke shawarar sace kuɗin.[2]
'Yan wasa
gyara sashe- Hend Rostom a matsayin Nargis
- Omar Sharif a matsayin Muhassab
- Rushdy Abaza a matsayin magajin garin Migahed
- Hassan Elbaroudi a matsayin Rais Gad (shugaban)
- Kamel Anwar a matsayin barawo
- Hassan Eldowini a matsayin Moled (barawo)