Struggle in the Pier (fim)
Sira` Fi al-Mina ,( Larabci: صراع في الميناء , English:, amma kuma mai suna Dark Waters an sake sunan daga baya, French: Les Eaux Noires) fim ne na soyayya / laifi / wasan kwaikwayo na ƙasar Masar na 1956 wanda fitaccen darektan fina-finan Masar Youssef Chahine ya bada. Shirin ya hada da Jarumi Omar Sharif, Ahmed Ramzy, da Faten Hamama.
Struggle in the Pier (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1956 |
Asalin suna | صراع فى المينا |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Misra |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) da crime film (en) |
During | 100 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Youssef Chahine (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Youssef Chahine (en) |
'yan wasa | |
External links | |
Sharhi
gyara sasheFim ɗin na bayani ne a tashar jiragen ruwa a Alexandria kuma yana mai da hankali kan rayuwar wasu ma'aikatan jirgin ruwa. Hamidah (Faten Hamama) tana aiki a cikin jirgin ruwa kuma tana shirin auren,ɗan uwanta mai suna Ragab (Omar Sharif), amma Ragab ya tilasta masa barin hakan a tsawon lokaci mai tsawo. Yana cikin tafiya Hamidah ta fara soyayya da Mamduh wani attajiri. Ragab ya dawo shekaru uku bayan ya same ta a cikin dangantaka da wani. Yayi mata faɗa ya sake samun soyayyar ta ya aureta.
Ƴan wasan shirin
gyara sashe- Faten Hamama a matsayin Hamidah
- Omar Sharif Ragab
- Ferdoos Mohammed a matsayin mahaifiyar Ragab
- Ahmed Ramzy a matsayin Mamdouh
- Hussein Riad a matsayin mahaifin Mamdouh
- Tawfik Aldikn a matsayin GM
Nassoshi
gyara sashe- "Film summary" (in Arabic). Faten Hamama's official site. Retrieved 2007-01-31.CS1 maint: unrecognized language (link)