Stephen Makoji Achema dan siyasar Najeriya ne kuma dan kishin kasa na cirar Igala. An haife shi a gidan Andrew Achema Oyibo daga dangin Ayija na daular Aleji a ranar 15 ga Yuli, 1947 kuma ya rasu a ranar 6 ga Nuwamba, 1999.

Stephen Makoji Achema
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Yuni, 1947
Mutuwa 6 Nuwamba, 1999
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe