Stephen Ayodeji Akinwale Fagbemi Bishop ne na darikar Anglican a kasar Najeriya shi ne Bishop na Owo a yanzu.[1]

Stephen Fagbemi
archbishop (en) Fassara


Dioceses: Anglican Diocese of Owo (en) Fassara
Rayuwa
Sana'a

Farkon rayuwa da karatu

gyara sashe

An haifi Fagbemi a Oba-Ile, dake jihar Ondo. Ya yi karatu a Kwalejin Imanuel da Ilimin Addini da Ilimin Kirista, a Ibadan da kuma Jami'ar Kent. Bayan kulawa a Owo da Iyere ya kasance Firist mai kula a Wakajaye-Etile. Ya kasance Vicar na Emure-Ile daga alif dari tara da casa'in da shida 1996 zuwa shekarar dubu biyu dai-dai 2000; kuma ya sami izinin yin aiki a Diocese na Canterbury daga 2000 zuwa 2003. Ya kasance Co-ordinating Chaplain a Sunderland daga 2004 zuwa 2011; da Dean na Archbishop Vining College of Theology daga 2011 zuwa 2016. Ya kasance Babban Sakatare na Cocin na Najeriya daga 2016 har zuwa hawarsa zuwa Bishop a shekarar 2017.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-01-25. Retrieved 2021-02-19.
  2. https://www.crockford.org.uk/clergydetail?clergyid=26068