Stelvia de Jesus Pascoal (an haife ta a ranar 20 ga watan Oktoba 2002) 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta Angola. Ta yi wa kungiyar kwallon hannu ta Atlético Petróleos de Luanda wasa a baya da kuma ƙungiyar ƙwallon hannu ta mata ta Angola.[1]

Stelvia de Jesus Pascoal
Rayuwa
Haihuwa 20 Oktoba 2002 (22 shekaru)
ƙasa Angola
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara-2022
Kungiyar Kwallon Hannu ta Mata ta Angola-
Metz Handball (en) Fassara2022-2023
Saint-Amand Handball (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa left-back (en) Fassara
Tsayi 172 cm

Ita Wata bangare ce ta tawagar Angola da ta lashe gasar kwallon hannu ta mata ta Afirka a Yaoundé a shekarar 2021, ta samu gurbin wakilcin Angola a gasar Olympics.[2]

Wasannin Olympics na bazara na Tokyo 2020

gyara sashe

Pascoal ta halarci gasar Olympics ta bazara ta Tokyo ta shekarar 2020, inda tawagar kwallon hannu ta mata ta Angola ta zo ta 10. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "IHF | Player Details" . www.ihf.info . Retrieved 2021-12-05.
  2. grxnet.com. "Jornal de Angola - Notícias - Pérolas regressam amanhã com a décima quarta taça" . Jornal de Angola (in Portuguese). Retrieved 2021-12-05.
  3. "Stelvia PASCOAL" . Olympics.com . Retrieved 2021-12-05.