Starlets Academy makaranta ce da ke Old GRA, Fatakwal a Jihar Ribas, Najeriya. Tana da makarantar sakandare da firamare a haraba ɗaya. Kudo Eresia Eke ne ya bude ta.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. John Bibor (26 July 2010). "RSNC GM Charges Academy To Maintain Standard". The Tide. Retrieved 24 May 2016.