Stéphanie Fotso Mogoung (an haife ta a ranar 25 ga watan Satumba 1987) 'yar wasan ƙwallon raga ce ta Kamaru. Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru kuma ta buga wa VBC Chamalières wasa a shekara ta 2014.

Stéphanie Fotso Mogoung
Rayuwa
Haihuwa Limbe (en) Fassara, 25 Satumba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Nauyi 78 kg
Tsayi 1.87 m

Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Kamaru a gasar kwallon raga ta mata ta FIVB ta shekarar 2014 a Italiya [1] da kuma a gasar Olympics ta 2016 a Rio de Janeiro.

Kungiyoyi gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Team Roster – Cameroon". italy2014.fivb.org. Retrieved 1 October 2014.