Suzana Antonakaki ( Girkanci : Σουζάνα Αντωνακάκη; 25 ga watan Yuni shekara 1935 - zuwa biyar 5 ga watan Yuli shekara 2020) wata masaniyar gine gine.

Souzana Antonakaki
Rayuwa
Haihuwa Athens, 26 ga Yuni, 1935
ƙasa Greek
Harshen uwa Greek (en) Fassara
Mutuwa Athens, 5 ga Yuli, 2020
Ƴan uwa
Abokiyar zama Dimitris Antonakakis (en) Fassara
Karatu
Makaranta National Technical University of Athens (en) Fassara
(1954 - 1959)
Harsuna Modern Greek (en) Fassara
Malamai Dimitris Pikionis (en) Fassara
Nikos Hadjikyriakos-Ghikas (en) Fassara
A. James Speyer (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane
Muhimman ayyuka Archaeological Museum of Chios (en) Fassara
Technical University of Crete (en) Fassara
Kolonaki Square (en) Fassara
Athens Conservatoire (en) Fassara

Souzana (wadda aka fi sani da Suzana a cikin Turanci) An haifi Maria Kolokytha cikin shekara ta 1935 a Athens kuma ta yi karatu a Makarantar Gine-gine na Jami'ar Fasaha ta Kasa ta Athens daga 1954 zuwa 1959. Ita da mijinta, Dimitris Antonakakis (an haife shi 22 Disamba 1933), tare da Eleni Gousi-Desylla, sun kafa Atelier 66 cikin 1965 acikin Athens, galibi suna hade da tsarin gine-ginen da ake kira " yanayin yanki mai mahimmanci ". [1] Ta kasance memba na Kwalejin Gine-gine na Faransa (Academie d 'Architecture) da Sakatariyar Ƙasa ta UIA. Herman Hertzberger ya gayyaci Antonakaki don koyarwa a 1987 International Design Seminar na TU Delft 's School of Architecture da kuma Jami'ar Split a 1988.

Suzana Maria Antonakaki ta mutu a ranar biyar 5 ga watan Yuli, 2020, cikin Athens, tana da shekara 85.

  1. Giamarelos, Stylianos (2022).