Sonu Sood (An haife shi a ranar 30 ga watan Yuli a shekara ta 1973) ya Kuma kasance jarumin finafinan Indiya, furodusa, masanin ado, kuma mai ba da agaji da taimakon jama'a wanda ke yawan fitowa a finafinan Hindi, Telugu, da Tamil.

Sonu Sood
Rayuwa
Haihuwa Punjab (Indiya), 30 ga Yuli, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Indiya
Karatu
Harsuna Tamil (en) Fassara
Talgu
Harshen Hindu
Sana'a
Sana'a jarumi, model (en) Fassara da mai tsara fim
Kyaututtuka
IMDb nm1399243
Sonu Sood
Sonu Sood
Sonu Sood

A shekara ta, 2009, ya sami lambar yabo ta Nandi ta Jihar Andhra Pradesh wato Nandi Award for Best Villain da Kyautar Filmfare Award for Best Supporting Actor- Telugu saboda fim ɗin sa mai farin jini na harshen Telugu mai suna Arundhati. A cikin shekara ta, 2010, ya sami lambar yabo ta Apsara Award for Best Actor in a Negative Role da kuma IIFA Award for Best Performance in a Negative Role saboda kokarinsa a fim ɗin Dabangg na Bollywood. A shekara ta, 2012, ya sami lambar yabo ta SIIMA Award for Best Actor in a Negative Role (Telugu) saboda fim din da ya fito mai suna Julayi. An fi saninsa bisa fitowar da yayi a finafinai kamar su Yuva na shekarar (2004), Athadu na shekarar (2005), Aashiq Banaya Aapne a shekarar (2005), Ashok a shekara ta (2006), Jodhaa Akbar a shekara ta (2008), Arundhati a shekara ta (2009), Dookudu a shekara ta (2011), Shootout at Wadala a shekara ta (2013), Barka da Sabuwar Shekara a shekara ta (2014), Kung Fu Yoga a shekara ta (2017) da Simmba a shekara ta (2018). Ya kuma bayyana a cikin tallan Apollo Taya.

 
Sonu Sood

Sonu Sood ya yi karatu a Makarantar Sacred Heart School, Moga, da kuma Yeshwantrao Chavan College of Engineering (YCCE), Nagpur.

Aiki/Sana'a

gyara sashe
 
Sonu Sood
 
Sonu Sood

A shekarar 1999 ne aka fara haska Sood a fina-finan harshen Tamil tare da Kallazhagar da Nenjinile . Sannan ya fito a matsayin bos a cikin fim din Telugu mai suna Hands Up! a shekarar 2000. A shekara ta, 2001, ya fito a Majunu . Sannan ya kara fitowa a fina-finan Hindi, tare da Shaheed-E-Azam, a matsayin Bhagat Singh a shekarar, 2002. Sood ya sake samun sanayya bayan fitowar sa a matsayin ɗan'uwan Abhishek Bachchan a cikin shirin Mani Ratnam na Yuva a shekarar, 2004 da Aashiq Banaya Aapne a shekarar, 2005.

Finafinan sa

gyara sashe
Shekara Suna Matsayi Yare/harshe Bayani
1999 Kallazhagar Soumya Narayanan (Priest) Tamil
Nenjinile Gangster Tamil
2000 Hands Up! Tuglak Telugu
Sandhitha Velai Sandeep Tamil
2001 Majunu Heena's brother Tamil
2002 Shaheed-E-Azam Bhagat Singh Hindi
Zindagi Khoobsurat Hai Muraad Hindi
Raja Bhavani Tamil
2003 Ammayilu Abbayilu Rakesh Telugu
Kovilpatti Veeralakshmi Rajiv Mathur Tamil
Kahan Ho Tum Karan Hindi
2004 Netaji Subhas Chandra Bose: The Forgotten Hero Lt. Col Shah Nawaz Khan Hindi
Mission Mumbai Capt. Rajeev Singh Hindi
Yuva Gopal Singh Hindi
2005 Sheesha Raj Hindi
Chandramukhi Oomayan Tamil
Super Sonu Telugu
Athadu Malli Telugu
Aashiq Banaya Aapne Karan Oberoi Hindi
Siskiyaan Dr. Vishwas Hindi
Divorce: Not Between Husband and Wife Siddharth Joshi Hindi
2006 Ashok K K Telugu
Rockin' Meera Prince English
2008 Jodhaa Akbar Prince Sujamal Hindi Nominated, Filmfare Best Supporting Actor Award
Mr Medhavi Siddharth Telugu
Singh Is Kinng Lakhan 'Lucky' Singh Hindi
Ek Vivah Aisa Bhi Prem Ajmera Hindi
2009 Arundhati Pasupathi Telugu Nandi Award for Best Villain

Filmfare Best Supporting Actor Award (Telugu)
Dhoondte Reh Jaaoge Aryan Hindi
Anjaneyulu Bada Telugu
Bangaru Babu Rajendra Telugu
Ek Niranjan Johnny Bhai Telugu
City of Life Basu/Peter Patel English
2010 Dabangg Chhedi Singh Hindi Apsara Award for Best Actor in a Negative Role

IIFA Award for Best Performance in a Negative Role
2011 Shakti Mukthar Telugu
Theenmaar Sudhir Telugu
Bbuddah... Hoga Tera Baap ACP Karan Malhotra Hindi
Kandireega Bhavani Telugu
Dookudu Nayak Telugu Best Actor in a Negative Role
Vishnuvardhana Adhishesha Kannada Nominated, SIIMA Award for Best Actor in a Negative Role - Kannada

Nominated, Sandalwood Star Award for Best Actor in a Negative Role

Nominated, Bangalore Times Film Award for Best Actor in a Negative Role Male
Osthe Boxer Daniel Tamil
2012 Maximum Inspector Pratap Pandit Hindi
Uu Kodathara? Ulikki Padathara? Phanindra Bhupathi Telugu
Julai Bittu Telugu Nominated, SIIMA Award for Best Actor in a Negative Role (Telugu)
Madha Gaja Raja Unknown Tamil Unreleased
2013 Shootout at Wadala Dilawar Imtiaz Haksar Hindi
Ramaiya Vastavaiya Raghuveer Hindi
Bhai James Telugu
R... Rajkumar Shivraj Gurjar Hindi
2014 Entertainment Arjun Hindi
Aagadu Damodar Telugu
Happy New Year Jagmohan Prakash (Jag) Hindi
2016 Saagasam Bittu Tamil
Xuanzang Harsha Mandarin
Ishq Positive Himself Urdu Pakistani Film

Cameo appearance
Devi Raj Khanna Tamil
Abhinetri Telugu
Tutak Tutak Tutiya Hindi Also producer
2017 Kung Fu Yoga Randall Mandarin

Hindi

English
2018 Paltan Maj. Bishen Singh Hindi
Simmba Durva Ranade Hindi
2019 Kurukshetra Arjuna Kannada
Devi 2 Raj Khanna Tamil Cameo Appearance
Abhinetri 2 Telugu
Sita Basavaraju Telugu
2021 Alludu Adhurs Gaja Telugu
Acharya Telugu Filming
Prithviraj TBA Hindi Filming
Thamilarasan TBA Tamil Filming
 
Sonu Sood

Sood ya auri matarsa Sonali, wadda 'yar kabilar Telugu ce a shekarar, 1996. Suna da 'ya'ya maza guda biyu.

Aiyukan Agaji

gyara sashe

Sood Charity Foundation

gyara sashe

Sood ya kafa gidauniyar Sood Charity Foundation "don taimakawa mutane masu girman jiki".

Manazarta

gyara sashe