Solomon Tat
Solomon Tat (an haife shi a ranar 29 ga watan Yulin, shekara ta alif ɗari tara da tamanin da shida 1986) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Najeriya. Ya buga wa Najeriya gasar FIBA ta Afirka a shekara ta 2011, inda ƙungiyar ta ƙare a matsayi na uku. Ɗan asalin Jos Plateau ne, Najeriya kuma ya buga ƙwallon kwando na kwaleji tare da ƙungiyar ƙwallon kwando maza ta Virginia Cavaliers. Ya kasance kaftin uku na ƙungiyar Cavaliers 2009-10 a matsayin babba.[1]
Solomon Tat | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Sulaiman ko Suleman |
Sunan dangi | Tat |
Shekarun haihuwa | 29 ga Yuli, 1986 |
Sana'a | basketball player (en) |
Ilimi a | University of Virginia (en) |
Mamba na ƙungiyar wasanni | Virginia Cavaliers men's basketball (en) |
Wasa | Kwallon kwando |
Gasar | NCAA Division I men's basketball (en) |