Solomon Olusola Akanbi[1] bishop ne na Anglican [2]a Najeriya.[3]Ya kasance Bishop na diocese Offa [4]tun a shekarar ta dubu biyu da sha takwas 2018.[5]Wa'adin na ɗaya daga cikin takwas a cikin lardin Anglican na kwara, ita kanta ɗaya ce daga cikin larduna na goma sha huɗu a cikin cocin Najeriya .[6]Bishop na ƙarshe shi ne Akintunde popoola kuma na yanzu shi ne Solomon Olusola Akanbi. [1]

Solomon Olusola Akanbi
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a malamin addini

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Office, Anglican Communion. "Anglican Communion: Position". Anglican Communion Website.
  2. "Church of Nigeria Consecrates three Bishops". Archived from the original on 2021-03-01. Retrieved 2023-04-14.
  3. "News – Anambra State Government". Archived from the original on 2021-07-26. Retrieved 2023-04-14.
  4. "FOUR BISHOPS CONSECRATED IN THE CHURCH | Church of Nigeria (Anglican Communion)".
  5. "Pomp in Onitsha as Anglican Church gets 4 new bishops". June 13, 2018.
  6. "History of Christianity in Offa". offaindigenes (in Turanci). 2010-04-13. Retrieved 2023-04-04.