Sola Fosudo
Sola Fosudo (an haife shi a shekara ta 1958) fitaccen ɗan wasan kwaikwayo ne, ɗan Najeriya, ƙwararren masani, mai suka, ɗan wasan fim kuma daraktan fim.[1][2]
Sola Fosudo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos,, 18 ga Maris, 1958 (66 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo Jami'ar Ibadan |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da Malami |
IMDb | nm2184668 |
Rayuwar farko da aiki
gyara sasheSola ya fito daga jihar Legas.[3] An horar da shi a matsayin ɗan wasan kwaikwayo a Jami'ar Obafemi Awolowo da Jami'ar Ibadan inda ya sami digiri na biyu a fannin wasan kwaikwayo.[4] Ya fito kuma ya ba da umarni a fina-finan Najeriya da dama.[5] Shi ne shugaban Sashen fasahar wasan kwaikwayo na Jami’ar Jihar Legas kuma daraktan yaɗa labarai na jami’ar.[6][7]
Fina-finai da zaɓa
gyara sashe- True Confession
- Glamour Girls I
- Rituals
- Strange Ordeal
- Iyawo Alhaji
- Family on Fire (2011)
Magana
gyara sashe- ↑ "Church honour excites Fosudo". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 31 October 2012. Retrieved 20 February 2015.
- ↑ "Nigeria HomePage - Breaking News, Business, Sports, Entertainment and Video News". thenigerianvoice.com. Retrieved 20 February 2015.
- ↑ "I'm not a Nollywood person". The Vanguard.
- ↑ Olawale Adegbuyi. "MOVIE VETERANS: NIGERIAN FILM ICONS ON PARADE – Part 2". The Movietainment Magazine. Archived from the original on 15 February 2015. Retrieved 20 February 2015.
- ↑ "Archived copy". Archived from the original on 2015-02-16. Retrieved 2015-02-16.CS1 maint: archived copy as title (link)
- ↑ "Nigerian News and Newspapers Online". www.newsng.com (in Turanci). Archived from the original on 2015-02-16. Retrieved 2017-12-22.
- ↑ "Nigeria News Post". nigeriannewspost.com. Retrieved 20 February 2015.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheSola Fosudo on IMDb