Sokhna Benga (Mbengue) (an haife ta sha biyu 12 ga watan Disamba 1967,a Dakar ) marubuciya ce kuma mawaƙiya 'yar ƙasar Senegal. Ta rubuta cikin Faransanci.