Slim Bacha (an haife shi a ranar 11 ga watan Maris shekarar 1986) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunusiya wanda kuma a yanzu yake taka leda a matsayin mai tsaron gida na ES Métlaoui .

Slim Bacha
Rayuwa
Haihuwa Tunisiya, 11 ga Maris, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
ES Zarzis (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

karnin da ake ciki