Siyabonga Mdluli
Siyabonga Msholozi Mdluli (an haife shi a ranar 26 ga watan Agustan shekarar 1986) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Eswatini da ke buga wasa a kungiyar Green Mamba FC ta Swazi Premier League.[1]
Siyabonga Mdluli | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 26 ga Augusta, 1986 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Sana'a
gyara sasheSiyabonga shine kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta kasar Swaziland. A wasan daf da na kusa da na karshe a gasar cin kofin COSAFA na shekarar 2016 da kasar Afrika ta kudu, kungiyarsa ta yi nasara da ci 1-0 a wasan da aka buga, kawai Siyabonga ya samu jan kati saboda keta da ya yi wa Judas Moseamedi. 'Yan Afirka ta Kudu sun yi nasara da ci 5-1 a karshe, kuma sun ci gaba da zama zakara a wasan karshe.[2] [3]
Siyabongo ya ci zarafin Zweli 'Mlilo' Nxumalo na Royal Leopards FC a lokacin wasan dab da na kusa da na karshe na gasar Swazi ta shekarar 2015. Daga baya ya nemi afuwar lamarin.[4] [5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Green Mamba suspend 'Msholozi', Civil" . Swazi Observer. Archived from the original on 20 December 2016. Retrieved 11 December 2016.
- ↑ "FT – South Africa 5 Swaziland 1" . 2016 Cosafa Cup. Archived from the original on 10 August 2016. Retrieved 13 December 2016.
- ↑ "2018 World Cup Qualifiers" . FIFA . Archived from the original on 20 December 2016. Retrieved 13 December 2016.
- ↑ 'WHY I BEAT UP 'MLILO' " . Times of Swaziland. Archived from the original on 22 December 2016. Retrieved 13 December 2016.
- ↑ 'Msholozi' faces E30 000 fine foR assault" . Swazi Observer. Archived from the original on 20 December 2016. Retrieved 13 December 2016.