Sinqua Walls
Sinqua Walls (an haife shi ranar 6 ga watan Afrilu, 1985) ɗan wasan kwaikwayo ɗan Amurka ne wanda aka sani da fitowa a cikin "Power", "Friday night Lights", "The secret Life of the American teenager" da kuma " American soul".
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Louisiana, 6 ga Afirilu, 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta |
University of San Francisco (en) ![]() |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm2344310 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.