Sinima na Ukrainian ya ƙunshi fina-finai na fasahar da shirye-shirye na kirkira wadanda aka shirin a cikin kasar Ukraine ko kuma masu shirya fina-finai na Ukrain a kasashen ketare.

Sinimar kasar Ukraine
cinema by country or region (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara cinema (en) Fassara
Ƙasa Ukraniya
Wuri
Map
 49°N 32°E / 49°N 32°E / 49; 32
Eduard Nechmoglod daraktan fim din kasar
Tambarin fim ɗin kasar
Taswirar siyasa na Ukraine, tare da manyan biranen

Duk da tarihin muhimmanci da kuma kayatattun shirye-shiyensu, akwai jayayya da dama aka matsayin kafar shirye-shiryen, dangane da tasirin Russia da Kasashen turai ga sinimar.[1] Furodusoshin sinimar Ukraine na ayyuka na hadin gwiwa a kasashe daban daban, yayin da darektoci, jarumai da kuma ma'aikatan shiri na fitowa a fina-finan Russia (Soviet Union a da). Fina-finan da suka samu karbuwa sun kasance game da mutanen kasar Ukraine ne, labaransu ko kuma wami al'amari da ya faru, kamar su Battleship Potemkin, Man with a Movie Camera, da kuma fim din Everything Is Illuminated.

Ma'aikatar shirya fina-finai ta Ukraine wato Ukrainian State Film Agency ke da alhakin kula da cibiyar National Oleksandr Dovzhenko Film Centre, fannin kula da kwafan fina-finai da kuma tattara su. Wani bikin fina-finai da ake kira Molodist wanda ake yi a birnin Kyiv shi kadai ne biki na ƙasa da ƙasa da aka yarje mawa wanda ake gudanarwa a kasar Ukraine, sashin gasar ya hada da sashin fina-finan dalibai, gajerun fina-finai na farko-farko, da kuma fina-finan hadin gwiwa na sassa daban daban na duniya. Ana gudanar da bikin ne a watan Oktoba na kowacce shekara.

Kasar Ukraine tana da tasiri matuka ga sinimar ta Ukraine. Shahararrun daraktocin Ukraine sun hada da Oleksandr Dovzhenko, Dziga Vertov da Serhiy Paradzhanov. Ana kuma ambatan Dovzhenko sau da yawa a matsayin ɗaya daga cikin mafi mahimmancin masu shirya fina-finai na lokacin yankin Soviet da ya gabata, da kuma kasancewa majagaban shirin Soviet montage theory da kafa Dovzhenko Film Studios, sai kuma Sergei Paradzhanov wani darektan fina-finai na kasar Armeniya kuma mawaki wanda ya ba da gudummawa da dama ga sinimar kasar Ukraine, da ta Armeniya da kuma sinimar kasar Georgia. Ya kuma ƙirƙiri nasa salon sinimar, wakokin sinimar ta Ukrainian, wanda sun sha bambam da gundarin ka'idodin gurguzanci na kasar.

Yawancin 'yan wasan kwaikwayo na asalin Ukrainian sun sami shahara a duniya da nasara masu tasiri matuka, ciki har da Vira Kholodna, Bohdan Stupka, Sergei Makovetsky, Mike Mazurki, Natalie Wood, Danny Kaye, Jack Palance, Milla Jovovich, Olga Kurylenko da Mila Kunis.

Tarihin sinima a Ukraine

gyara sashe

 

 
Tutar Ukraine
 
Kiev gidan wasan kwaikwayo.

A cikin yankin Odesa film studio, akwai wurin kayan tarihi na "Museum of the Cinema", inda za'a iya gani ababan sha'awa daban daban dangane da wannan sinimar na baki daya ko kuma tarihin sinimar ta Ukraine ita kadai. Anan za a iya samun kayan tarihi, na daga ƙirƙira na sinimar, zuwa zamani, dijital da avant garde.

Fina-finan kasar Ukraine SSR ta hanyar siyar da tikitai

gyara sashe
taken Ukrainian Turanci take Shekara Ana sayar da tikiti ( miliyoyin )
НП – Надзвичайна пригода E.A. — Extraordinary Accident 1959 47.5
У бій ідуть лише «старі» Only Old Men Are Going to Battle 1973 44.3
Вдалечінь від батьківщини Far from the Motherland 1960 42.0
Доля Марини Marina's Destiny 1954 37.9
Подвиг розвідника Secret Agent 1947 22.73

Gwamnati da kungiyoyin farar hula masu hanu da shuni

gyara sashe

Ma'aikatar Al'adu ta Ukraine da Ƙungiyar Cinematographers na Ukrainian ke gudanar da wannan sashin.

Cibiyar zartarwa na shirye-shiryen sinima a Ukraine ita ce Hukumar Kula da Fina-Fina ta Ukrainian (USFA). Tare da Gidauniyar Al'adu ta kasar Ukraine, wacce ita ce tafi kowa sanya hannun jari a sinimar ta Ukraine kuma yi zuwa shekara ta 2019 kowane daga cikin waɗannan cibiyoyin na sanya hannun jari kusan miliyan UAH 500 a wurin samar da fina-finai a Ukraine.

Studiyoyin fim

gyara sashe
 
Ƙofar tsakiya zuwa Dovzhenko Film Studios .
 
A waje na Odessa Film Studio

Mallakar Jiha

gyara sashe
  • Dovzhenko Film Studios ( Kyiv )
  • Fim ɗin Kyivnauk (Kyiv)
  • National Cinematheque na Ukraine (tsohon wani ɓangare na Kyivnaukfilm) (Kyiv)
  • Odessa Film Studio ( Odesa )
  • Ukranimfilm (tsohon ɓangare na Kyivnaukfilm) (Kyiv)
  • Ukrtelefilm (Kyiv)
  • Yalta Film Studio [2] ( Yalta )

Mallakar 'yan kasuwa

gyara sashe
  • Animagrad (Kyiv)
  • Film Service Illuminator
  • Film.UA [3] (Kyi)
  • Fresh Production
  • Halychyna-Flim Studio ( Lviv )
  • Interfilm Production Studio
  • Kinofabryka
  • Fina-finai masu alaƙa
  • Odessa Animation Studio ( Odesa )
  • Panama Grand Prix (Kyiv)
  • Patriot Film
  • Pronto Film(Kyiv)
  • Star Media
  • Yalta-Film Studio ( Yalta )

Watsa fina-finai

gyara sashe

Kamfanin Rarraba Fim na B & H shine babban mai rarraba fina-finan kasar Ukraine; kuma su ke watsa fina-finan kasar ta Walt Disney Pictures, Universal Pictures, Paramount Pictures, Sony Pictures Entertainment (Columbia Pictures).

Na'aiktar Rarraba Fim na Ukraine (wanda akafi sani da Gemini Ukraine) su ke da alhakin rarraba fina-finai na gida ta kafar 20th Century Fox (Fox Searchlight Pictures, Blue Sky Studios).

VLG FIM (wanda akafi sani a da da Volga Ukraine) shi ke da alhakin rarraba fina-finai na gida ta Miramax, StudioCanal, STX Entertainment, A24, Lionsgate, Focus Features International, EuropaCorp, Pathé Exchange, Kinology, Affinity Equity Partners, Exclusive Media Group, TF1 da sauransu.

Kinomania shine mai rarraba fina-finai na gida na Warner Brothers (New Line Cinema).

Gajerun fina-finai, wanda sukayi nasara a bukukuwa da gidajen fasaha galibi ana rarraba su ta hanyar kafar Arthouse [4]

Sababbin tsarin bayanan yanar gizo na masushirye-shiryen shine Ukrainian Film Industry Foundation

 
Odessa Film Festival Grand Prix
  • Molodist, Kyiv International Film Festival, wanda aka gudanar a Kyiv (1970-)
  • Kyiv International Film Festival (KIFF), da aka gudanar a Kyiv (2009-)
  • Kyiv International Short Film Festival (KISFF), [5] da aka gudanar a Kyiv (2012-)
  • Kinolev, wanda aka gudanar a Lviv (2006-)
  • Odessa International Film Festival, [6] da aka gudanar a Odesa (2010-)
  • Animation Film Festival "Krok", (1987) shirya ta Ukrainian Association of Cinematographers da kuma faruwa a Ukraine da kuma Rasha .
  • Pokrov, bikin kasa da kasa na cinema na Kiristanci na Orthodox, wanda aka gudanar a Kyiv (2003-)
  • Vidkryta Nich (Open Night), bikin na farkon fina-finai na Ukrainian, wanda aka gudanar a Kyiv (1997-)
  • Kharkiv Siren Film Festival, bikin kasa da kasa na gajerun fina-finai, wanda aka gudanar a Kharkiv (2008-)
  • Wiz-Art, International Short Film Festival, wanda aka gudanar a Lviv (2008-)
  • VAU-Fest, International Video Art and Short Film Festival, wanda aka gudanar a garin Ukrainka a yankin Kyiv (2010-)
  • Kinofront, bikin Ukrainian Z da fina-finan indie (2008-)
  • Docudays UA, bikin shirya fim na haƙƙin ɗan adam na duniya, wanda aka gudanar a Kyiv tare da shirin balaguro a kusa da Ukraine (2003-)
  • Tuntuɓi, bikin fina-finai na shirin kasa da kasa, wanda aka gudanar a Kyiv (2005-2007)
  • Berdiansk International Film Festival "Golden Brigantine", bikin cinema da aka yi a Commonwealth of Independent States and Baltic countries, wanda aka gudanar a birnin Berdiansk (2011)
  • Irpin Film Festival, bikin kasa da kasa na madadin cinema, wanda aka gudanar a garin Irpin (2003)
  • Golden Pektorale, International Truskavets Film Festival, wanda aka gudanar a garin Truskavets
  • Crown of Carpathians, [7] Wani Bikin Fim na Truskavets na Duniya, wanda aka gudanar a garin Truskavets
  • Mute Nights, Odesa, International shiru film Festival wanda aka gudanar a Odesa a kan mako na uku a kan Yuni.
  • Kino-Yalta, bikin fina-finan furodusa (2003) da aka shirya tare da gwamnatin Rasha.
  • Stozhary, [8] da aka gudanar a Kyiv (1995-2005)
  • Sebastopol International Film Festival, da aka gudanar a Sevastopol, Crimea (2005-2009, 2011)

Kyaututtuka na yanzu

gyara sashe
 
Shevchenko National Prize don yin ayyuka
  • Shevchenko National Prize, don shirya Fasaha
  • Dovzhenko State Prize na Ukraine
  • Barewa na Scythian, babbar kyauta na Molodist Festival na Student Cinematography Festival
  • Golden Dzyga (Ukrainian Film Academy Awards), babban kyautar Odessa International Film Festival (OIFF) [9]
  • Sunny bunny na bikin fim ɗin ɗalibi na ƙasa da ƙasa Molodist
  • Ukrainian Panorama na kasa da kasa dalibi cinematography bikin Molodist

A cikin shekara ta 1987, injiniyan kasar Ukraine kuma mai kirkira Eugene Mamut tare da abokan aikinsa su uku sun sami lambar yabo ta Oscar ( Kyautar Kimiyya da Injiniyanci ) don ƙira da haɓaka RGA / Oxberry Compu-Quad Special Effects Optical Printer don fim ɗin Predator.

A cikin shekara ta 2006, injiniyan Ukrainian kuma mai ƙirƙira Anatoliy Kokush ya sami lambar yabo ta Oscars biyu don dabaru da haɓaka kyamarori na Ukrainian gyro-stabilized crane da Kan jirgi.

Tsofaffin kyaututtuka

gyara sashe
  • Lenin Komsomol Prize na Ukrainian SSR

Shahararrun fina-finai

gyara sashe

 

  • 1910 Шемелько-денщик або Хохол наплутав / Shemelko-Denshchyk, directed by Oleksandr Ostroukhov-Arbo
  • 1912 Запорізька січ / Zaporizhian Sich, directed by Danylo Sakhnenko
  • 1912 Любов Андрія / Andriy's Love, directed by Danylo Sakhnenko
  • 1913 Полтава / Poltava, directed by Danylo Sakhnenko
  • 1926 Ягідка кохання / Love's Berries, directed by Oleksandr Dovzhenko (silent film)
  • 1926 Тарас Шевченко/ Taras Shevchenko, directed by Pyotr Chardynin
  • 1926 Тарас Трясило / Taras Triasylo, directed by Pyotr Chardynin
  • 1928 Арсенал / Arsenal, directed by Oleksandr Dovzhenko (silent film)
  • 1928 Звенигора / Zvenyhora, directed by Oleksandr Dovzhenko (silent film)
  • 1928 Шкурник / Leather-man, directed by Mykola Shpykovsky (silent film)
  • 1928 Одинадцятий /The Eleventh Year, directed by Dziga Vertov (documentary film)
  • 1929 Людина з кіноапаратом / Man with a Movie Camera, directed by Dziga Vertov (documentary film)
  • 1930 Ентузіазм (Симфонія Донбасу)/ Enthusiasm, directed by Dziga Vertov (first Ukrainian documentary sound film)
  • 1930 Земля / Earth, directed by Oleksandr Dovzhenko (silent film)
  • 1932 Іван / Ivan, directed by Oleksandr Dovzhenko (silent film)
  • 1932 Коліївщина / Koliyivshchyna, directed by Ivan Kavaleridze
  • 1935 Аероград / Aerograd, directed by Oleksandr Dovzhenko (sci-fi)
  • 1936 Наталка Полтавка / Natalka Poltavka, directed by Ivan Kavaleridze
  • 1939 Щорс / Shchors, directed by Oleksandr Dovzhenko (documentary film)
  • 1941 Богдан Хмельницький / Bohdan Khmelnytsky, directed by Ihor Savchenko
  • 1943 Битва за нашу Радянську Україну / Battle for Soviet Ukraine, directed by Oleksandr Dovzhenko
  • 1947 Подвиг розвідника / Secret Agent, directed by Borys Barnet
  • 1951 Тарас Шевченко / Taras Shevchenko, directed by Ihor Savchenko
  • 1952 В степах України / In the Steppes of Ukraine, directed by Tymofiy Levchuk
  • 1952 Украдене щастя / Stolen Happiness, directed by Hnat Yura (by the drama of Ivan Franko)
  • 1953 Мартин Боруля / Martyn Borulia, directed by Oleksiy Shvachko
  • 1955 Іван Франко / Ivan Franko, directed by Tymofiy Levchuk
  • 1959 Григорій Сковорода / Hryhoriy Shovoroda, directed by Ivan Kavaleridze
  • 1960 Наталія Ужвій / Nataliya Uzhviy, directed by Serhiy Paradzhanov
  • 1961 За двома зайцями / Chasing Two Hares, directed by Viktor Ivanov (by the play of Mykhailo Starytsky)
  • 1962 Квітка на камені (Ніхто так не кохав) / Flower on the Stone, directed by Serhiy Paradzhanov
  • 1963 Королева бензоколонки / Queen of the Gas Station, directed by Mykola Litus and Oleksiy Mishurin
  • 1964 Тіні забутих предків / Shadows of Forgotten Ancestors, directed by Serhiy Paradzhanov
  • 1964 Сон / The Dream, directed by Volodymyr Denysenko
  • 1965 Гадюка / The Viper, directed by Viktor Ivchenko
  • 1965 Криниця для спраглих / Well for thirsty, directed by Yuriy Illienko
  • 1966 Соловей із села Маршинці / Nightingale from the Village of Marshyntsi, directed by Rostyslav Synko (musical featuring Sofia Rotaru)
  • 1967 Київські мелодії / Kyiv Melodies, directed by Ihor Samborskyi
  • 1968 Анничка / Annychka, directed by Borys Ivchenko
  • 1968 Камінний хрест / Stone cross, directed by Leonid Osyka (by the novels of Vasyl Stefanyk)
  • 1969 Ми з України / We are from Ukraine, directed by Vasyl Illiashenko
  • 1970 Білий птах з чорною ознакою / White Bird with Black Mark, directed by Yuriy Illienko
  • 1971 Захар Беркут / Zakhar Berkut, directed by Leonid Osyka (by the story of Ivan Franko)
  • 1971 Червона рута / Chervona Ruta, directed by Roman Oleksiv (musical featuring Sofia Rotaru and Vasyl Zinkevych)
  • 1972 Пропала Грамота / The Lost Letter, directed by Borys Ivchenko
  • 1973 У бій ідуть лише «старі» / Only Old Men are Going to Battle, directed by Leonid Bykov
  • 1974 Марина / Maryna, directed by Borys Ivchenko
  • 1975 Пісня завжди з нами / Song is Always with Us, directed by Viktor Storozhenko (musical featuring Sofia Rotaru)
  • 1976 Ати-бати, йшли солдати... / Aty-baty, Soldiers were Going..., directed by Leonid Bykov
  • 1976 Тривожний місяць вересень / The Troubled Month of Veresen, directed by Leonid Osyka
  • 1977 Весь світ в очах твоїх... / All the World is in Your Eyes, directed by Stanislav Klymenko
  • 1978 Море / Sea, directed by Leonid Osyka
  • 1979 Дударики / Dudaryky, directed by Stanislav Klymenko
  • 1979 Вавілон XX / Babylon XX, directed by Ivan Mykolaichuk
  • 1980 Чорна курка, або Підземні жителі / Black Chicken or the Underground Inhabitants, directed by Viktor Hres
  • 1981 Така пізня, така тепла осінь / Such Late, Such Warm Autumn, directed by Ivan Mykolaichuk
  • 1982 Повернення Баттерфляй / The Return of the Butterfly, directed by Oleh Fialko
  • 1983 Колесо історії / Wheel of History, directed by Stanislav Klymenko
  • 1983 Вир / Whirlpool, directed by Stanislav Klymenko
  • 1984 Украдене щастя / Stolen Happiness, directed by Yuriy Tkachenko (by the drama of Ivan Franko)
  • 1985 Вклонись до землі / Earth-reaching Bowing, directed by Leonid Osyka
  • 1986 І в звуках пам'ять відгукнеться... / And Memory Will Recall in the Sounds..., directed by Tymofiy Levchuk
  • 1987 Данило — князь Галицький / Danylo — Kniaz of Halychyna, directed by Yaroslav Lupiy
  • 1988 Чорна Долина / Black Valley, directed by Halyna Horpynchenko
  • 1989 Небилиці про Івана / Fables about Ivan, directed by Borys Ivchenko
  • 1989 Камінна душа / Stone Soul, directed by Stanislav Klymenko
  • 1989 В Далеку Путь / Taking Off, directed by Oles Yanchuk (short film)
  • 1991 Голод-33 / Famine-33, directed by Oles Yanchuk
  • 1991 Чудо в краю забуття / Miracle in the Land of Oblivion, directed by Natalia Motuzko
  • 1992 Тарас Шевченко. Заповіт / Taras Shevchenko. Testament, directed by Stanislav Klymenko
  • 1993 Гетьманські клейноди / Hetman's Regalia, directed by Leonid Osyka
  • 1993 Сад Гетсиманський / Garden of Gethsemane, directed by Rostyslav Synko (by the novel of Ivan Bahriany)
  • 1994 Тигролови / Tiger Catchers, directed by Rostyslav Synko (by the novel of Ivan Bahriany)
  • 1995 Атентат - осіннє вбивство в Мюнхені / Assassination. An Autumn Murder in Munich, directed by Oles Yanchuk
  • 1995 Москаль-чарівник / Moskal-Charivnyk, directed by Mykola Zasieiev-Rudenko
  • 1997 Приятель небіжчика / A Friend of the Deceased, directed by Viacheslav Kryshtofovych
  • 1998 Тупик / Dead End, directed by Hryhoriy Kokhan
  • 1999 Як коваль щастя шукав / How the Blacksmith Looked for Happiness, directed by Radomyr Vasylevsky
  • 2000 Нескорений / The Undefeated, directed by Oles Yanchuk
  • 2001 Молитва за гетьмана Мазепу / Prayer for Hetman Mazepa, directed by Yuriy Illienko
  • 2002 Чорна Рада / Chorna Rada, directed by Mykola Zasieiev-Rudenko
  • 2003 Мамай / Mamay, directed by Oles Sanin
  • 2004 Водій для Віри / A Driver for Vira, directed by Pavlo Chukhrai
  • 2004 Залізна сотня / The Company of Heroes, directed by Oles Yanchuk
  • 2004 Украдене щастя / Stolen Happiness, directed by Andriy Donchyk (by the drama of Ivan Franko)
  • 2004 Між Гітлером і Сталіном — Україна в II Світовій війні / Between Hitler and Stalin, directed by Sviatoslav Novytsky (documentary film)
  • 2005 День Сьомий. Півтори Години У Стані Громадянської Війни / Day Seven, directed by Oles Sanin (documentary film)
  • 2005 Дрібний Дощ / Drizzle, directed by Heorhiy Deliyev (short film)
  • 2005 Помаранчеве небо / The Orange Sky, directed by Oleksandr Kiriyenko
  • 2006 Собор на крові / Sobor on the Blood, directed by Ihor Kobryn (documentary film)
  • 2006 Музей Степана Бандери У Лондоні / Stepan Bandera Museum In London, directed by Oles Yanchuk (documentary film)
  • 2006 Аврора / Aurora, directed by Oksana Bairak
  • 2007 Богдан-Зиновій Хмельницький / Bohdan-Zynoviy Khmelnytskyi, directed by Mykola Mashchenko
  • 2008 Сафо. Кохання без меж / Sappho. Love without Limits, directed by Robert Crombie
  • 2008 Владика Андрей / Metropolitan Andrey, directed by Oles Yanchuk
  • 2008 Ілюзія страху / Illusion of Fear, directed by Oleksandr Kiriyenko
  • 2008 Меніни / Las Meninas, directed by Ihor Podolchak
  • 2010 Щастя моє / My Joy, directed by Serhiy Loznytsia
  • 2011 Вона заплатила життям / She Paid the Ultimate Price, directed by Iryna Korpan (documentary film)
  • 2011 Той, хто пройшов крізь вогонь / Firecrosser, directed by Mykhailo Illienko
  • 2011 Легка, як пір'їнка / Feathered Dreams, directed by Andriy Rozhen
  • 2012 Деліріум / Delirium, directed by Ihor Podolchak
  • 2012 Хайтарма / Haytarma, directed by Akhtem Seitablaiev
  • 2013 Параджанов / Paradjanov, directed by Serge Avedikian and Olena Fetisova
  • 2013 Брати. Остання сповідь / Brothers. The final confession, directed by Viktoriya Trofimenko
  • 2014 Плем'я / The Tribe, directed by Myroslav Slaboshpytskyi
  • 2014 Поводир / The Guide, directed by Oles Sanin
  • 2014 Майдан / Maidan, directed by Serhiy Loznytsia (documentary film)
  • 2015 Зима у вогні: Боротьба України за свободу / Winter on Fire: Ukraine's Fight for Freedom, directed by Yevhen Afinieievskyi (documentary film)
  • 2015 Незламна / Indestructable, directed by Serhiy Mokrytskyi

Manyan kyaututtuka

gyara sashe
Kyauta Rukuni Taken fim Shekara Darakta
Palme d'Or Short Film Cross (Cross-kasa) 2011 Maryna Vroda
Palme d'Or Short Film Podorozhni (Wayfarers) 2005 Igor Strembitskyi
Jury Prize Azurfa Bear a Berlinale Short Film Ishov tramvai N°9 (Tram N°9 Tafi) 2003 Stepan Koval
Kyautar Panorama na NYFA a Berlinale Short Film Tyr (Taron harbi) 2001 Taras Tomenko
Farashin FIPRESCI Kyautar FIPRESCI Lebedyne Ozero - Zona (Swan Lake. Zone) 1990 Yuriy Illienko
Kyautar Matasa a Cannes Film Festival Fim ɗin Waje Lebedyne Ozero - Zona (Swan Lake. Zone) 1990 Yuriy Illienko

Manyan fina-finan yaren Ukrainian dangane da ƙimar IMDb

gyara sashe
Suna Shekara Rating [10] mahada
Inuwar Magabata 1965 8.1 [1]
Jagoran 2014 7.9 [2]
Gamer 2011 7.1 [3]
Yan'uwa. Ikirarin Karshe 2013 7.9 [4]
Inuwar da ba a manta ba 2013 6.7 [5]
Wutar Wuta 2011 7.3 [6]
Delirium 2013 7.5 [7]
Paradzhanov 2013 6.8 [8]
Las Menina 2008 7.2 [9]

Rubutun fim a harshen kasar Ukraine

gyara sashe

Rubutun fina-finai a harshen Ukraine yana nufin rubutun shirye-shiryen samfuran bidiyo (fina-finai, jerin wasannin talabijin, wasannin bidiyo, da sauransu) a cikin harshen kasar Ukraine.

A shekara ta 2010, kashi ɗaya bisa uku na daukakin fina-finan kasar Ukraine an yi su ne da harshen Rashanci.[11] A cikin 2019, Majalisar Dokokin Yukren ta zartar da wata doka da ke ba da tabbacin cewa duk fina-finai suna yin murguda ko juzu'i a cikin yaren Ukrainian. A cikin 2021, Netflix sun fitar da fim ɗin fasalin su na farko tare da bugar Ukrainian. Kashi 11% na ƴan ƙasar Ukrain ne kaɗai ke adawa da buga fim ɗin.

'Yan wasan kwaikwayo a harshen Ukraine

gyara sashe

Tun da kafuwar kwaikwayo na murya a harshen kasar Ukraine a 2006, akwai mutane da yawa da ake yawan jin muryoyinsu a cikin wasannin kwaikwayo na

Ukraine, daga cikin mafi shaharar su akwai Eugene Maluha (wanda akafi sani da Ukrainian Alfa voice daga cikin jerin fina-finan "cult series") da kuma Yuri Kovalenko (wanda aka sani da Ukrainian cheesecakes voice). a cikin fim din Cars - na fim mai cikakken tsawo na shahararren fim na zane wato (animation), wanda aka nuna a sinimar Ukraine tare da muryoyin 'yan wasan kasar Ukraine).

Taurarin wasan kwaikwayo na kasar Ukraine suma suna da hannu sosai wajen yin muryoyi a cikin fina-finan harshen Ukraine. Yawancin mashahuran mawaƙa, ciki har da Oleg Skrypka da Ani Lorak, sun shiga cikin buga fim na zane wato Carlson, wanda aka shirya a shekara ta (2002). Yawancin mashahurai sun yi aiki a shirin cartoon naTerkel da Khalepa (2004): Potap, Oleg Skrypka, Fagot da Fozzy (TNMK band), Foma ( Mandry band ), Vadim Krasnooky ( Mad Heads band ), Katya Chilly, Vitaliy Kozlovsky, Lilu, Vasya Gontarsky ( "Vasya Club"), DJ Romeo dan Stepan Kazanin (Quarter-95). A cikin shirin cartoon na Horton (2008) za ku iya jin muryoyin masu jarumai kaman Pavel Shilko (DJ Pasha) da Vladimir Zelensky (Quarter-95). Muhimman jarumai a fim din "13th District: Ultimatum" (2009) a cikin akwatin shirye-shiryen Ukrain anyi magana da muryoyin Yevhen Koshov ( Quarter-95 ) da kuma Andriy Khlyvnyuk (soloist na kungiyar " Boombox ").

'Yan wasan kwaikwayo

gyara sashe
 
Shahararrun 'yan wasan kwaikwayo da 'yan wasan kwaikwayo na duniya da suka shafi Ukrainians ko Ukraine

'Yan wasan kwaikwayon kasar Ukraine

gyara sashe
  • Bohdan Kozak (Nuwamba 27, 1940)
  • Ivan Mykolaichuk (15 ga Yuni, 1941 - Agusta 3, 1987)
  • Bohdan Stupka (Agusta 27, 1941 - Yuli 22, 2012)
  • Rayisa Nedashkivska (Fabrairu 17, 1943)
  • Mykhailo Holubovych (Nuwamba 27, 1940)
  • Ivan Havryliuk (Oktoba 25, 1948)
  • Serhiy Romaniuk (Yuli 21, 1953)
  • Bohdan Beniuk (Mayu 26, 1957)
  • Ruslana Pysanka (Nuwamba 17, 1965)
  • Taisia Povaliy (10 ga Disamba, 1965)

'Yan wasan kwaikwayo Ukrain na waje

gyara sashe
  • Vira Kholodna (1893-1919)
  • Gregory Hlady (Disamba 4, 1954)
  • David Vadim (Maris 28, 1972)
  • Eugene Hütz (Satumba 6, 1972)
  • Oleg Prudius (Afrilu 27, 1972)
  • Vera Farmiga (Agusta 6, 1973)
  • Milla Jovovich (17 ga Disamba, 1975)
  • Katheryn Winnick (17 ga Disamba, 1977)
  • Olga Kurylenko (Nuwamba 14, 1979)
  • Mila Kunis (Agusta 14, 1983)

Baƙi daga Ukraine sun kasance iyaye ko kakanni na Serge Gainsbourg, Leonard Nimoy, Vira Farmiga, Taissa Farmiga, Steven Spielberg, Dustin Hoffman, Sylvester Stallone, Kirk Douglas, Leonardo DiCaprio, Winona Ryder, Whoopi Goldberg, Edward Zonny Krakz, Edward Dmy Krakz, da Edward Dmy Krakz ., mai rugujewa David Copperfield, mai wasan kwaikwayo Bill Tytla.

Daraktoci (masu bada umurnin shiri)

gyara sashe
 
Serhiy Bondarchuk, Kira Muratova, Anatole Litvak, Alexander Dovzhenko, Dziga Vertov, Sergei Parajanov, Ihor Podolchak, Yuriy Illienko, Mykhailo Illienko

Darektocin Ukraine

gyara sashe
  • Oleksandr Dovzhenko ( September 10 [ - Nuwamba 25, 1956)
  • Viktor Ivchenko (Nuwamba 4, 1912 - Nuwamba 6, 1972)
  • Mykola Mashchenko (Janairu 2, 1929 - Mayu 2, 2013)
  • Vadym Illienko (Yuli 3, 1932 - Mayu 8, 2015)
  • Yuriy Illienko (16 ga Yuli, 1936 - Yuni 15, 2010)
  • Leonid Osyka (Maris 8, 1940 - Satumba 16, 2001)
  • Mykhailo Illienko (29 ga Yuni, 1947)
  • Andriy Donchyk (11 ga Satumba, 1961)
  • Igor Podolchak (Afrilu 9, 1962)
  • Myroslav Slaboshpytskyi (17 ga Oktoba, 1974)
  • Vyacheslav Krishtofovich
  • Sergiy Masloboyschikov
  • Maryna Vroda

Daraktoci waɗanda ba 'yan asalin kasar Ukrainian ba

gyara sashe
  • Dziga Vertov (2 Janairu 1896 - 12 Fabrairu 1954)
  • Anatole Litvak (Mayu 10, 1902 - Disamba 15, 1974)
  • Sergei Bondarchuk (25 ga Satumba, 1920 - Oktoba 20, 1994)
  • Grigori Chukhrai (Mayu 23, 1921 - Oktoba 28, 2001)
  • Sergei Parajanov (Janairu 9, 1924 - Yuli 20, 1990)
  • Leonid Bykov (12 ga Disamba, 1928 - Afrilu 11, 1979)
  • Kira Muratova (Nuwamba 5, 1934)
  • Larisa Shepitko (6 Janairu 1938 - 2 Yuni 1979)
  • Roman Balayan (Afrilu 15, 1941)
  • Sergei Loznitsa (Satumba 5, 1964)

Duba kuma

gyara sashe
  • Cinema na duniya
  • Cibiyar Film Oleksandr Dovzhenko ta kasa
  • Ukrainian Association of Cinematographers
  • Ukrainian poetic cinema
  • Ukrainian Film Academy
  • Golden Dzyga
  • Ptakh Jung
  • Tarihin rayarwa na Ukrainian

Manazarta

gyara sashe
  1. Shevchuk, Yuri (2014). Linguistic Strategies of Imperial Appropriation: Why Ukraine is absent from world film history. Ch. 22 of Contemporary Ukraine on the Cultural Map of Europe, ed. Larissa M. L. Zaleska Onyshkevych & Maria G. Rewakowicz. Routledge. pp. 359–374. ISBN 9781317473787.
  2. Website of Yalta Film Studio Archived 2021-01-17 at the Wayback Machine (in Russian)
  3. "Website of Film". Archived from the original on 2011-12-24. Retrieved 2022-03-02.
  4. About Arthouse Traffic
  5. KISFF official website
  6. Official website
  7. Crown of Carpathians Archived 2018-09-04 at the Wayback Machine
  8. "Stozhary film festival official page". Archived from the original on 2020-11-26. Retrieved 2022-03-02.
  9. Awards and Jury of OIFF (in English)
  10. IMDb - Data as for September 2015
  11. "Сьогодні кожний третій фільм йде російською. Азаров вимагає негайно покінчити з україномовним дубляжем". Українська правда - Блоги. Retrieved 2021-02-28.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Samfuri:CinemaofUkraineSamfuri:Ukraine topicsSamfuri:WorldcinemaSamfuri:Europe in topic