Sinasir
Sinasir waina ce ta Shinkafa da aka fi yi a Arewacin Najeriya (Hausa) da ake soyawa kamar pancakes. Ana shirya ta da irin shinkafa mai laushi, irin da ake amfani da ita don Tuwo Shinkafa.[1]
Sinasir wani nau'i ne na abinci a da mutanen kasar hausa ke yi
abubuwan da ake bukata
gyara sasheshinkafar tuwo
yeast
albasa
shuga
gishiri
YANDA AKE HADA SINASIR
gyara sasheki samu shinkafa fara (ta tuwo) ki, ki wanke sai ki samu shinkafar kadan ki tapasa sai ki juye a cikin shinkafan da kika wanke sai kisa yeast ki bari ya tashi sannan kisa sikari ki shima zai kara sawa ya tashi sannan ki samu fry pan non-stick, kid aura a wuta sai kisa kullun kin a sinasir din a ciki yanda kike son girman shi, sannan ki rufe da murfi idan yayi ki juya bayan shima yayi sai ki cire.
MANAZARTA
gyara sashehttps://tozalionline.com/fitattun-abincin-gargajiya-guda-goma-da-yadda-ake-sarrafasu/