Simon Dogari MHA, ɗan siyasar Najeriya ne na jam'iyyar People's Democratic Party. Tsohon ɗan jam'iyyar All Progressives Congress ne. Ya kuma taɓa zama kakakin majalisar dokokin jihar Taraba.[1]

Simon Dogari
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta gyara sashe