Silas Ali Agara (an haife shi 1 ga watan Janairu 1973) ɗan siyasar Najeriya ne, mai sha'awar wasanni kuma mataimakin gwamnan jihar Nasarawa a yanzu.[1][2] A baya ya taɓa zama mai ba Gwamnan Jihar Nasarawa shawara ta musamman kan harkokin wasanni, kuma an bayyana shi a matsayin abokin takarar Umaru Tanko Al-Makura a cikin shekarar 2015.[3]

Silas Ali Agara
Rayuwa
Haihuwa Nasarawa, 1 ga Janairu, 1973 (51 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.peoplesdailyng.com/2015-al-makura-announces-silas-agara-as-running-mate/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-07-02. Retrieved 2023-03-16.
  3. http://savidnews.com/2013-federation-cup-gov-al-makura-salutes-amazon-back-cup-glory/