Siboniso Gumede (an haife shi a ranar 14 ga watan Satumba shekara ta 1985) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron baya ga AmaZulu, Bidvest Wits, Black Aces, da Platinum Stars. Ya kasance mai aiki daga 2008 zuwa 2017 a Premier Soccer League . [1]

Siboniso Gumede
Rayuwa
Haihuwa Empangeni (en) Fassara, 14 Satumba 1985 (38 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AmaZulu F.C. (en) Fassara2008-2011
Bidvest Wits FC2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 4

Manazarta gyara sashe

  1. "MTN Football Page has moved". Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 17 October 2012.