Siboniso Cele
Siboniso Master Cele (an haife shi 23 ga watan Maris shekarar 1985 a Pietermaritzburg ) , ɗan wasan kwale-kwalen slalom ne ɗan Afirka ta Kudu ne wanda ya fafata a matakin duniya daga 2003 zuwa 2010.[1] An fitar da shi a gasar neman cancantar shiga gasar C1 a gasar Olympics ta lokacin zafi ta shekarar 2008 a birnin Beijing, inda ya kare a matsayi na 16.[2]
Siboniso Cele | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Pietermaritzburg (en) , 23 ga Maris, 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | canoeist (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 74 kg |
Tsayi | 168 cm |
Gasar cin kofin duniya daidaikun mutane
gyara sasheKaka | Kwanan wata | Wuri | Matsayi | Lamarin |
---|---|---|---|---|
2008 | 27 ga Janairu, 2008 | Sagana | 1st | C11 |
27 ga Janairu, 2008 | Sagana | 3rd | C21 |
- 1 Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika da ake kirgawa a gasar cin kofin duniya
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Profile and results". CanoeSlalom.net. Retrieved 12 November 2017.
- ↑ "Profile and results". Sports-Reference.com. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 12 November 2017.