Shugaban Ƙasar Botswana
Shugaban Ƙasar Botswana shine shugaban ƙasar kuma shine shugaban gwamnatin Botswana kuma shine mai ba sojoji umarni bisa ga kundin mulkin Botswana.[1] Shugaba Seretse Khama shine firaministan ƙasar daga 1965 zuwa 1966,[2] daga baya kuma ya zama shugaban ƙasar wanada har zuwa yshekarar 2024 ba'a ƙara yin firaminista ba.[3]
Shugaban Ƙasar Botswana | |
---|---|
public office (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | President of the Republic (en) , shugaban ƙasar da shugaban gwamnati |
Bangare na | Cabinet of Botswana (en) |
Farawa | 30 Satumba 1966 |
Suna a harshen gida | President of the Republic of Botswana da Tautona wa Lefatshe la Botswana |
Appointed by (en) | Parliament of Botswana (en) |
Officeholder (en) | Mokgweetsi Masisi (en) |
Ƙasa | Botswana |
Applies to jurisdiction (en) | Botswana |
Yadda ake kira mace | prezidentka Botswany, presidenta de Botswana da predsednica Bocvane |
Yadda ake kira namiji | predsednik Bocvane |