Shirin ethanol na Jigawa, shine shirin samar da ethanol daga kayan aikin gona a Jigawa, Najeriya. Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ne ya fara shirin ethanol, don sarrafa rake a cikin man fetur. Baya ga rake, Gwamnatin Najeriya tana shirin fara sarrafa rogo.

Ethanol
ethanol
Shirin Jigawa ethanol
government program (en) Fassara
Bayanai
Sunan hukuma Jigawa ethanol programme
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Jigawa

Haɗin waje

gyara sashe

  Manazarta