Shika: Gundumace da ke cikin karamar Hukumar, Giwa LGA ,(Kaduna), jihar Kaduna a tarayyar Najeriya. Garin shika gari ne wanda yake da dimbin tarihi, kuma gari ne,na yan Boko damasu ilimin addini, manoma, Akwai babbar ma'aikatar noma Irinsu National Animal Production Research Institution. (NAPRI) Garine wanda basason rigima ga temakon juna.[1]

get din Napri shika
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-11. Retrieved 2023-07-11.
  2. https://www.mindat.org/feature-2321759.htmlhttp://www.maphill.com/nigeria/kaduna/giwa/shika/