Sherif Arafa
Sherif Arafa ( Larabci: شريف عرفة ) (an haife shi ranar 25 ga watan Disamba, 1960) darekta ne, marubuci kuma furodusa na Masar. Ya kammala karatu daga Higher Institute of Cinema a shekarar 1982.
Sherif Arafa | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | الشريف سعد الدين عرفة |
Haihuwa | 25 Disamba 1960 (63 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Saad Arafa |
Ahali | Amr Arafa |
Karatu | |
Makaranta | Cairo Higher Institute of Cinema |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
IMDb | nm0032714 |
Sharif Arafa ya taka rawa wajen shirya fina-finai da dama a tarihin silima na Masar kamar Birds of Darkness, Mafia, Halim da Welad El Am. Ya samar da ayyukan talabijin da dama kamar Tamer we shawkeya da "Lahazat Harega" "Lokaci masu mahimmanci" .
Ya shahara da fina-finansa na siyasa tare da marubuci "Wahid Hamed" [1]
Kyauta
gyara sasheYa samu kyaututtuka da dama a lokacin aikinsa kamar:
Iyali
gyara sasheDa mahaifinsa, Saad Arafa, da ƙanensa, Amr Arafa, duka daraktoci ne.