Halim ( Larabci: حليم‎) wani fim ne na ƙasar Masar da aka sake a shekarar 2006 a game da mawakin Masar Abdel Halim Hafez.[1] A shekarar 2005 aka fara shirya fim tare da Ahmed Zaki a matsayin jarumi, amma jarumin ya rasu kafin kammala fim ɗin, don haka dansa (Haitham Ahmed Zaki) ya maye gurbinsa a fage da dama. An saki fim ɗin a cikin watan Yuli 2006 tare da Mona Zaki, Sulaf Fawakherji, wanda Sherif Arafa ya ba da umarni, Mahfouz Abd El-Rahman ya rubuta, Ammar El Sherei ma kiɗi kuma Kamfanin Good News 4 Film & Music Company ne ya shirya. An sanya fim ɗin a gasar Cannes Film Festival na 2006.[2]

Halim (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2006
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara biographical film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Sherif Arafa
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Emad Adeeb (en) Fassara
External links

'Yan wasa

gyara sashe
  • Ahmed Zaki a matsayin Abdel Halim Hafez
  • Haitham Ahmed Zaki a matsayin Abdel Halim Hafez - Matashi
  • Mona Zaki a matsayin Nawal
  • Jamal Suliman a matsayin Ramzi
  • Sulaf Fawakherji a matsayin Jeehan
  • Ezzat Abou Aouf a matsayin Mohammed Abdel Wahab

Manazarta

gyara sashe
  1. https://m.imdb.com/title/tt0444641/
  2. {{IMDb title|id=0444641|title=Halim}}