Peter Shere Lekgothoane (an haife shi a ranar 10 ga watan Oktoba shekara ta 1979) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya buga wasan baya na hagu a ƙarshe don Moroka Swallows . [1] [2] An haife shi a Polokwane .

Shere Lekgothoane
Rayuwa
Haihuwa Polokwane (en) Fassara, 10 Oktoba 1979 (44 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ria Stars F.C. (en) Fassara-
Jomo Cosmos F.C. (en) Fassara2002-2007
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara2007-2009
Mpumalanga Black Aces F.C. (en) Fassara2009-2010
Moroka Swallows F.C. (en) Fassara2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 31

Sana'a gyara sashe

Lekgothoane ya taba bugawa AC Milan da Ria Stars da Jomo Cosmos da Mamelodi Sundowns da kuma Mpumalanga Black Aces .

Manazarta gyara sashe

  1. Shere Lekgothoane at Soccerway
  2. "MTN Football Page has moved". Archived from the original on 4 March 2016. Retrieved 1 November 2012.