Shane Johnson (an haife shi ranar 29 ga watan Fabrairu, 1976) dan wasan kwaikwayo ɗan Amurka ne wanda ke da ƙima da yawa a cikin talabijin da fim. An san shi da taka rawar Scott a "Black Cadillac" da Cooper Saxe a cikin " Power". Ya kuma fito a matsayin Will Cooper a cikin sassa biyu na 2008 TNT show na "Raising the Bar".

Shane Johnson
Rayuwa
Haihuwa 29 ga Faburairu, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Whitman College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm0426209
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe