Shadrack Ngema (10 Oktoba 1950 - 5 Disamba 2015) ɗan wasan Afirka ta Kudu ne kuma mai sharhi kan wasanni.[1]An fi saninsa da buga wasan kwaikwayon Magubane akan Emzini Wezinsizwa.[2] Ya yi tauraro tare da Jerry Phele, Roland Mqwebu, Vusi Thanda da Jabulani Nkosi.  An watsa sitcom har zuwa 2004, akan SABC 1.

Shadrack Ngema
Rayuwa
Haihuwa KwaZulu-Natal (en) Fassara, 10 Oktoba 1950
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa Durban, 5 Disamba 2015
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, mai sharhin wasanni da dan wasan kwaikwayon talabijin

An haifi Ngema a garin KwaZulu-Natal na kasar Afirka ta Kudu a asalin kabilar Zulu na gargajiya.

Mutuwa gyara sashe

Ya rasu ne sakamakon ciwon zuciya a ranar 5 ga Disamba, 2015.[3]

Manazarta gyara sashe

  1. "Shadrack Ngema: Versatile sports commentator and TV's 'Magubane'". Sunday Times via pressreader.com. 13 December 2015. Retrieved 2019-05-01.
  2. Gunner, Liz (2019). Radio Soundings: South Africa and the Black Modern. Cambridge University Press. p. 158. ISBN 9781108470643.
  3. "Emzini Wezinsizwa actor dies". Mail & Guardian. 7 December 2015.