Sha'ban
Wata na takwas a kalandar musulunci
Sha'aban (Larabci شعبان Sha'bāb) Wata na takwas cikin watannin Musulunci
Sha'ban | |
---|---|
watan kalanda | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | watan Hijira |
Bangare na | Hijira kalanda |
Mabiyi | Rajab |
Ta biyo baya | Ramadan |
Ranaku
gyara sasheShekarar Hijira | Ranar farko a Miladiyya) | Ranar Karshe a Miladiyya) |
---|---|---|
1437 | 08 Mayu 2016 | 05 Yuni 2016 |
1438 | 28 Afrilu 2017 | 26 Mayu 2017 |
1439 | 17 Afrilu 2018 | 15 Mayu 2018 |
1440 | 06 Afrilu 2019 | 05 Mayu 2019 |
1441 | 25 Maris 2020 | 23 Afrilu 2020 |
1442 | 14 Maris 2021 | 12 Afrilu 021 |
Bayanin ranakun kamawar watan Sha'aban da ranakun karewar sa a shekarun miladiyya | daga shekarar 2016 zuwa 2021 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.