Selly Galley
Selly Galley, (an haife ta ranar 25 ga watan Satumba 1987) a matsayin Selorm Galley-Fiawoo yar wasan Ghana ce kuma mai gabatar da shirye-shiryen TV. Ta kasance a kan Big Brother Africa (lokaci na 8).[1][2][3]
Selly Galley | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Agbozume (en) , 25 Satumba 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Ghana |
Karatu | |
Makaranta | Akosombo International School (en) |
Matakin karatu | diploma (en) |
Harsuna |
Ewe (en) Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da mai gabatarwa a talabijin |
Kyaututtuka | |
IMDb | nm8578693 |
Rayuwa ta sirri
gyara sasheTa auri Praye Tietia, tauraruwar hip hop 'yar Ghana.[4][5]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Rapper, Vector and ex-Big Brother star, Selly Galley to combine as awards show host". Nigerian Entertainment Today (in Turanci). 2017-05-10. Retrieved 2018-12-20.
- ↑ Larbi-Amoah, Lawrencia. "Selly Galley Talks About Mediocre Movie Producers". Ghafla! Ghana (in Turanci). Archived from the original on 2019-04-05. Retrieved 2018-12-20.
- ↑ "Big Brother Africa - Eviction Fever Grips Housemates". 2013-05-27.
- ↑ Abubakari, Laila (2017-05-04). "I am now ready to have a child - Selly Galley". Yen.com.gh - Ghana news. (in Turanci). Archived from the original on 2018-12-20. Retrieved 2018-12-20.
- ↑ "Photos: Check out the wedding gown of Selly Galley | Entertainment 2015-09-27". www.ghanaweb.com. Retrieved 2018-12-20.