Sardiniya ko Sardinia (lafazi: /sardiniya/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammancin Bangaren kasar Italiya. Tana da adadin fili marubba’in kilomita 24,090 da yawan mutane dasukai 1,662,045 (bisa ga jimillar kidayan 2014). Cagliari itace Babban birnin Sardiniya.

Globe icon.svgSardiniya
Sardigna (sc)
Flag of Sardinia (en) Sardegna-Stemma.svg
Flag of Sardinia (en) Fassara
Sardinia satellite.jpg

Wuri
Sardinia in Italy.svg
 40°03′00″N 9°05′00″E / 40.05°N 9.0833°E / 40.05; 9.0833
Ƴantacciyar ƙasaItaliya

Babban birni Cagliari
Yawan mutane
Faɗi 1,639,591 (2019)
• Yawan mutane 68.46 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Blue Zone (en) Fassara
Yawan fili 23,949 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Mediterranean Sea (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 334 m
Sun raba iyaka da
no value
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Sardinia (en) Fassara
Gangar majalisa Regional Council of Sardinia (en) Fassara
• President of Sardinia (en) Fassara Christian Solinas (en) Fassara (20 ga Maris, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 IT-88
NUTS code ITG2
ISTAT ID 20
Wasu abun

Yanar gizo regione.sardegna.it
Tutar Sardiniya.
Taswirar Sardiniya.
Bangunan Cathedral da Fadar Sarki a Cagliari, Sardinia