Sardauna (Nijeriya)

ƙaramar hukuma a Jihar Taraba

Sardauna Karamar hukuma ce, kuma ta kasance ɗaya daga cikin Ƙananan hukumomin da suke a jihar Taraba wanda ke a shiyyar Arewa maso Gabas ta kasar Nijeriya.

Sardauna

Wuri
Map
 7°00′N 11°06′E / 7°N 11.1°E / 7; 11.1
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Taraba
Labarin ƙasa
Yawan fili 4,603 km²
makarantar sardauna
makarantar sardauna
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.