Sarah Ogoke (an haife ta a ranar 25 ga watan Yuni shekarar 1990) haifaffiyar Amurka ce 'yar asalin Nijeriya kuma ƴar wasan ƙwallon kwando ta Celta de Vigo amma tana buga wasa a rance ga Mozambique Club Ferrviario De Maputo a 2019 FIBA Africa Championship Cup (Mata) da kuma ƙungiyar ƙwallon kafa ta Najeriya . [1]

Sarah Ogoke
Rayuwa
Haihuwa The Bronx (en) Fassara, 25 ga Yuni, 1990 (33 shekaru)
ƙasa Najeriya
Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Southern Polytechnic State University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa point guard (en) Fassara
Tsayi 70 in

Ta shiga cikin Gwanin Afrobasket na mata na shekarar 2017 da na mata na shekarar 2019 . [2] . Ogoke ta kasance mamba a kungiyar kwallon kwando mata ta Najeriya, D'tigress, a gasar cin kofin kwallon kwando ta mata na FIBA na shekarar 2018 a Tenerife, Tsibirin Canary, Spain.

Manazarta gyara sashe