Sarah Ssentongo Kisawuzi (also Kisauzi) ta kasance yar'asalin kasar Uganda ce mai'shirin fim wacce tayi suna sanadiyar fitowarta amatsayin Nalweyiso, muguwar kishiya, acikin shirin 2013 NTV television jerin drama na Deception.[1][2][3][4]

Sarah Kisawuzi
Rayuwa
Haihuwa 11 Nuwamba, 1948 (76 shekaru)
ƙasa Uganda
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi da ɗan wasan kwaikwayo
IMDb nm5698864

Kisawuzi ta yi suna data fito amatsayin Nalweyiso, wani mataki data fito a drama series Deception daga shekarar 2013 zuwa 2016 kuma ta lashe kyautar Best Actress award a 2015 Uganda Entertainment Awards. Ta kuma fito acikin wasu shirye-shiryen a matakai daban-daban kamar a Disney chess film Queen of Katwe amatsayin kakar Katende 2016, Ugandan telenovela Second Chance. Ta kuma fito amatsayin Mama Stella a 2019 shirin fim din dake nuna yadda ake cin zarafin wata jinsi Bed of Thorns da kuma amatsayin Barbara Batte a 2019 television jeri dramomi Power of Legacy. Kisawuzi ta fito acikin Usama Mukwaya’s 2012 wani gajeren fim, da Kuma a din Mariam Ndagire na Because of you, Hearts in Pieces (2009) da Where we Belong (2011).[5] An sanar da cewar Kisawuzi ta samu mataki acikin fim din Hollywood da za'a yi mai suna "Little America"[6][7]

Fina-finai

gyara sashe
Film
Shekara Suna Mataki Notes
2019 Bed of Thorns Mama Stella
Power of Legacy Barbara Batte 2019 Ongoing television series
2016 Queen of Katwe Katende’s Grandmother
Second Chance 2016–2018 television series
2013 Deception Nalweyiso Won Best Actress at Uganda Entertainment Awards 2015
2012 Smart Attempt Directed by Usama Mukwaya
2011 Where We Belong Mariam Ndagire production
2009 Because of You
Hearts in Pieces

Kyautuka da gabatarwa

gyara sashe
Shekara Aikin da aka gabatar Dangantaka Rukuni Sakamako Ref.
2016 Deception Uganda Film Festival Awards Best Actress in a TV Drama Ayyanawa
2015 Uganda Entertainment Awards Best Actress Lashewa

Manazarta

gyara sashe
  1. "Meet Sara Kisauzi, aka Nalweyiso, or mother-in-law". Daily Monitor. Full Woman. Retrieved 31 May 2019.
  2. "Deception Star Sarah Kisawuzi 'Nalweyiso' Loses Mom". Xclusive. Archived from the original on 31 May 2019. Retrieved 31 May 2019.
  3. "RIP! Deception star, Nalweyiso loses mother". Big Eye. Archived from the original on 26 October 2020. Retrieved 31 May 2019.
  4. "Juliana Kanyomozi Spent Great Time With The Famous Deception Actress". News Lex Point. Retrieved 31 May 2019.
  5. "Uganda's meanest 'mother-in-law'". The Independent. Retrieved 31 May 2019.
  6. "'Deception' Star Sarah Kisauzi Lands Role In New Hollywood Series". Glim Ug. Archived from the original on 27 October 2020. Retrieved 31 May 2019.
  7. "Sarah Kisawuzi to feature in "little America" movie". NTV. Retrieved 31 May 2019.

Hadin waje

gyara sashe