Sarah Imovbioh
Sarah Imovbioh, (an haife ta a ranar 24 ga watan Mayu shekarar 1992) ƴar wasan ƙwallon kwando ta Najeriya ce da ƙungiyar PEAC-Pécs da kuma ƙungiyar ƴan wasan Najeriya . [1]
Sarah Imovbioh | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Abuja, 24 Mayu 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Makaranta | St. Anne's-Belfield School (en) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | power forward (en) | ||||||||||||||||||
Tsayi | 1.88 m |
Ayyukan Duniya
gyara sasheTa halarci gasar cin kofin kwallon kwando ta mata na FIBA na shekarar 2018 . [2] ta kuma gasar Afrobasket na Mata shekarar 2009, inda ta ci zinare tare da ƙungiyar mata ta ƙwallon Kwando ta Mata ta Nijeriya. [3]
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Sarah Imovbioh at FIBA