Sara Ramadhani Makera (an Haife ta 30 Disamba 1987) ƴar tsere ce mai nisa ta Tanzaniya wacce ta ƙware a tseren gudun fanfalaki . Ta fafata ne a gasar gudun fanfalaki ta mata a gasar Olympics ta lokacin zafi ta 2016 inda ta ƙare a matsayi na 121 da 3:00:03. [1]

Sara Ramadhani
Rayuwa
Haihuwa Tanzaniya, 30 Disamba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle da marathon runner (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

A shekarar 2019, ta wakilci Tanzaniya a gasar wasannin Afirka na 2019 da aka gudanar a birnin Rabat, Morocco. [2] Ta shiga gasar rabin marathon na mata kuma ba ta gama tseren ba. [2]

Nassoshi gyara sashe

  1. "Sara Ramadhani". Rio 2016. Archived from the original on 6 August 2016. Retrieved 15 August 2016.
  2. 2.0 2.1 "2019 African Games – Athletics – Women's Half Marathon – Final". 2019 African Games. Archived from the original on 1 October 2019. Retrieved 1 October 2019.